Littafi Mai Tsarki

Христианство / Библия / Современные переводы

Littafi Mai Tsarki

Библия - хауса

Littafi Mai Tsarki (HAU)

2010

Издательство: Bible Society of Nigeria

 - HAU

- модуль для MyBible
- модуль для Цитата из Библии

 Иоанна 3:16 Saboda ƙaunar da Allah ya yi wa duniya har ya ba da makaɗaicin Ɗansa, domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya hallaka, sai dai ya sami rai madawwami.
17 Gama Allah bai aiko Ɗansa duniya domin yă yanke mata hukunci ba, sai dai domin duniya ta sami ceto ta wurinsa.